Ingredients
- Tsamiya
- Sugar
- Kanunfari
- Citta
- Cardamon
- Barkono
- Ruwa
- Flavour
Steps
Dafarko zaki wanke tsamiyarki ki zuba a tukunya, ki zuba ruwa daidai gwargwado
Sai ki zuba citta, kaninfari, cardamon and borkono ki daura a wuta
Idan ya tafasa sai ki sauke ki barshi ya huce
Idan ya huce sai ki zuba sugar da flavour kisa a fridge yayi sanyi
Source: Read Full Article